An bayyana aikin jarida a matsayin ‘al’amari mai matukar muhimmanci da ya ke famintar da al’umma halin da ake ciki a kowacce kasa.
Shugaban kungiyar wakilan kafafen yada labarai ta Correspendant Chapel da ke jahar Adamawa Yakubu Uba ya bayyana haka a lokacin da ya ke zantawa da wakilin mu Alhassan Haladu a kan muhimmnaci ranar yaki da cin zarafin ‘yan jaridu ta duniya.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport #AikinJarida #Al'umma #Fadakarwa
Aikin Jarida: An Bayyana Shi A Matsayin Hanyar Fadakar Da Al'umma kai Tsaye newspaper mockup | |
| 1 Likes | 1 Dislikes |
| 18 views views | 8.43K followers |
| News & Politics | Upload TimePublished on 6 Nov 2018 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét